Rahotanni sun bayyana cewa, Revital Healthcare Limited, wani kamfani da ke kera kayayyakin kiwon lafiya a kasar Kenya, ya samu kusan kusan miliyan 400 daga gidauniyar Bill da Melinda Gates, domin bunkasa masana’antar sirinji bayan ci gaba da karancin sirinji a Afirka.A cewar majiyoyin,...
Kara karantawa